Wainar gero

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Wainar gero akwai Dadi

Wainar gero

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wainar gero akwai Dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gero
  2. Mangyada
  3. Albasa
  4. Kalkashi
  5. Kanwa
  6. Kuli kuli
  7. Maggi
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfe geronki ki wanke ki Kai markade bayan anmarkado Miki Sai ki rufe dasafe ki bude in ruwa ya kwanta ki tsiyayeshi ki zuba kalkashi ki juya zayyi yauki ki diga kanwa ki juya

  2. 2

    Saboda tsami akesa kanwa ki Dora tanda ki zuba Mai yayi zafi ki zuba Wann kullun naki ki soya shikenn ki hada kuli kulinki ki zuba shikenn

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes