Pepper chicken

3 cooks are planning to make this
NI'EEMA'S KITCHEN
NI'EEMA'S KITCHEN @cook_18206232
Kano
Edit recipe
See report
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke kaza ki da kyau sai ki zuba a pot ki yanka albasa maggi, spice,curry,jajjage garlic and ginger da pinch of salt sai ki juya kisa ruwa kadan sai ki daura a wuta

  2. 2

    Idan kaza ta nuna sai ki daura oil a wuta kiyi mata brown suya

  3. 3

    Sai ki jajjaga attarugu da tattasai ki daura shi a wuta da mai bada wayawa sai ki da soya shi sai ki yanka onion sliced sai ki zuba ki Dan bari ya Dan nuna sai kisa kaza da kika soya ki ta juyawa sai miyar tabi ko INA sai kisa maggi da curry

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

NI'EEMA'S KITCHEN
NI'EEMA'S KITCHEN @cook_18206232
on
Kano
I love cooking all d time
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes