Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupflour
  2. 1 teaspoonsalt
  3. 1egg
  4. 1 teaspoonbaking powder
  5. Spices
  6. Maggie
  7. Oil
  8. Sausage (hotdog)
  9. Skewers

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hada dry ingredients dinki waje guda ki juya saiki fasa egg daya ki xuba ciki

  2. 2

    Saiki kwaba kamar kwabin puff puff sann ki juyi a cup

  3. 3

    Saiki soka skewers naki jiki sausage dinki amma rabi xai shiga

  4. 4

    Saiki tsoma ciki ya shige duka kina fiddawa saiki soya a mai

  5. 5
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Asak
Asak @asak8446
on
kazaure jigawa state

Comments

Similar Recipes