Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gero
  2. Tsamiya
  3. Barkono
  4. Citta
  5. Kaninfari

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan kika hadasu aka nigo miki saiki tan kade kizuba a abu maikyau inzakiye anfani dashi saiki iba kizuba acikin kwano sannan ki zuba ruwan sanyi aka kidan damasa karyai ruwa toh dama kinsaka ruwa akan gas din ki

  2. 2

    Inya tafasa saiki dauku ruwannan ki zuba akan gullunki da kika dama shinkinan saiki damasa sosai ya hadu ana shansa da sukari koh zuma idan ana bukata

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221
on

Comments

Similar Recipes