#kunucontest KUNUN TSAMIYAH

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#kunucontest# kunun tsamiyah kunune me dadin gaske ni da iyalina bama gajiya da kunun tsamiyah musamman da azumin ramadan munasha kusan kullum har ranakun Ramadan su tafi.

#kunucontest KUNUN TSAMIYAH

#kunucontest# kunun tsamiyah kunune me dadin gaske ni da iyalina bama gajiya da kunun tsamiyah musamman da azumin ramadan munasha kusan kullum har ranakun Ramadan su tafi.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupsna gero
  2. Citta,kaninfari da barkono kadan
  3. Tsamiya ko lemon tsami
  4. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika geron idan y jiku saeki wanke kisa citta, kaninfari da barkono ki bayar a markado miki.

  2. 2

    Idan aka kawo sae ki tace kullun.

  3. 3

    Ki wanke tsamiyar kisa a tukunya ki zuba ruwa daedae yadda zaki dama kunun.

  4. 4

    Ki dora a wuta yayita tafasa,kamar tafasa uku.

  5. 5

    Sannan ki zuba gasarar kunun a abinda zaki dama kunun kamar jug ki juye ruwan tsamiyar a ciki.

  6. 6

    Zakiga yayi kauri saeki saka sugar and enjoy😋😋😋.

  7. 7

    Idan kuma lemon tsami zakiyi amfani dashi zaki dora ruwa a wuta yayi tafasa kamar uku sannan ki juye akan gasarar kunun.

  8. 8

    Zakiga yayi kauri saeki matse lemon tsamin akae kisa sugar and enjoy 😋😋.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Comments

Similar Recipes