Umarnin dafa abinci
- 1
Ki per boiling rice ki tsane ki yanka green beans carrot ki mixing ki mayar wuta kixuba ruwa ta turara ki tafa egg ki ajiye
- 2
Chicken stew; ki tafasa kazan ki da garlic onion maggi seasoning intayi ki tsane
- 3
Ki nika kayan miya kidafa tare da ruwan tafashen ki daura mai ki soya miyanki in takusa yi saiki xuba su maggi da seasoning da kaxanki dakika soya ki dan kara soya miyan saiki ki sauke its done.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Chicken Cabbage Stew
Wana miyar cabbage ne anaci da shikafa, taliya, couscous wasu har doya ko potatoes sunaci dashi kuma yanada dadi Maman jaafar(khairan) -
Jollof and fried rice,with pepper chicken and salad
Girki mai dadi sosia, kowa yaci yana santi wallahi, baranma ogan🤗😄 ummukulsum Ahmad -
-
Chinese fried rice
For #teamsokoto you guys surprised meAnd you all made my day 🤗🤗🤗On Saturday and Sunday morning of 12th December i got some chats and calls of some apologizing for not being able to attend our cookout i was worried and hopeful at the same time and Boom! Over 60 women attended the largest no of authors we have gotten from a cookout Thank you all for the well wishes and Duas i really appreciate and i love you all for the sake of Allah 🥰 lets keep the momentum high 💃💃keep searching keep cooking keep sharing…. Jamila Ibrahim Tunau -
Spinach rice and tandoori chicken
Ina kara ma fiddys kitchen godiya akan recipe din tandoori chicken. Allah ya saka da alkhairi ya kuma biyaki da gidan aljanna Zeesag Kitchen -
-
Palm oil rice and beans
This palm oil rice is a life saving rice that I made while I was in school everything just comes together the spices and dadawa just brings everything together. Hauwa Musa -
French rice with shredded chicken sauce
#kanostate #kitchenhuntchallenge french rice girkine me dadin gaske iyalina suna jin dadinshi sosai donhaka kuma kugwadashi👌🏻 Umdad_catering_services -
-
-
-
-
-
Fried rice
Fried rice girki ne da ake yi a mtsyin abincin rana koh yamma, Ni nayi wannan girkin da kaina nji dadin shi shi ysa nyi muku sharing tm~cuisine and more -
-
-
Fried rice With vegetables
Nafi gane nayi amfani da ruwan nama maimakon normal ruwa, kunji ban kara dandano wajan suyar shinkafar ba spices kawai na kara saboda na saka wadatatce wajan dahuwar naman kuma nayi amfani da ruwan naman ne wajan dahuwar shinkafar Shiyasa komai yayi daidai , Jika shinkafa yana sata saurin dahuwa kuma tayi miki kyau da wara-wara,. @matbakh_zeinab -
-
-
-
Fired Rice
Simple fired rice Bata Rai da kin soya ta ba wannan hadin da Dadi kuma ga sauki Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
-
-
Vegetables rice
Wanna girki yayi dadi sosai munji dadinshi nida iyalina. gasaukin yi bawaha naci nawa da mayonnaise stew #cookpadval Oum Nihal
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10909662
sharhai