CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fried rice & cat fish peppersoup
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fried rice & cat fish peppersoup ainihin hoton girkin

Fried rice & cat fish peppersoup

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

Fried rice & cat fish peppersoup

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Rice
  2. Carrot
  3. Green beans
  4. Peas
  5. Curry
  6. Oil
  7. Scotch bonnet
  8. Onion
  9. Maggi
  10. Spieces
  11. Food colour yellow
  12. Baking powder
  13. Cat fish
  14. Salt
  15. Lemon
  16. Ginger
  17. Garlic
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki zuba ruwa a tukunya ki dora akan wuta inya tafasa ki wanke shinkafar ki saiki zuba ki saka food colour yellow ki barsu suyi half done saiki tace a qualender.

  2. 2

    Saiki gyara attaruhu ki wanke ki jajjaga ki gyara albasa ki wanke ki yayyanka saiki kankare carrot ki wanke ki yayyanka ki yanka green beans ki hada da peas ki kara wankewa ki zuba a tukunya ki zuba ruwa ki daura akan wuta ki saka baking powder tsahon minti 5 ki sauke.

  3. 3

    Saiki daura tukunya in tayi zafi ki zuba mai ki zuba albasa kiyita jujjuyawa saiki saka citta da tafarnuwa kiyita juyawa saiki zuba attaruhu kiyita juyawa saiki zuba maggi da gishiri ki juye carrot dinnan ki jujjuya saiki zuba shinkafar kiyita juyawa har sai tayi alamun soyuwa ki zuba curry kici gaba da juyawa harta k'arasa yi saiki juye.

  4. 4

    Saiki wanke kifin ki tatas da lemon tsami ki daura tukunya akan wuta in tayi zafi ki zuba mai kadan ki zuba albasa kiyita juyawa saiki saka ginger da tafarnuwa ki jujjuya ki saka attaruhu ki juya saiki zuba kifin ki saka maggi gishiri da kayan kamshi ki jujjuya ki rufe ki rage wutar har yayi shikenan saiki zuba a plate aci dadi lfy.

    Fried rice & cat fish peppersoupmatakin girki4 hoto
    Fried rice & cat fish peppersoupmatakin girki4 hoto
    Fried rice & cat fish peppersoupmatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar August 22, 2020 10:54
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
August 23, 2020 10:17
😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Meat pie
  2. Maize cookies
  3. Chapman
  4. Dambun shinkafa
  5. Farar shikafa da miya
  1. Dambun shinkafa
  2. Meat pie
  3. Maize cookies
  4. Tosted cake without butter
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13475064
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close