Jollof and fried rice,with pepper chicken and salad

Girki mai dadi sosia, kowa yaci yana santi wallahi, baranma ogan🤗😄
Jollof and fried rice,with pepper chicken and salad
Girki mai dadi sosia, kowa yaci yana santi wallahi, baranma ogan🤗😄
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki debi shinkafarki gongoni hudu,sai ki perboil for like 5mints,sai ki sauke ki tsane a colander, sai ki daura tukunya a wuta kisaka manja, zaki fara da jollof rice ne, sai kisaka jajjagen attarugu da albasa, sai kibude tin tomatoes naki kixuba babbn spoon hudu,ki soya,sai ki xuba ruwa kadan dai haka,sai ki saka spices da maggi da gishiri, ki barshi yatafasa, sai kiraba shinkafar gida biyu wonda kika perboil din,sai ki xuba rebi ki ajiye rabi a gefe na fried rice.
- 2
Inkin xuba, sai ki barshi, ya turara kadan, basmatic rice bashida wiyan nuna gaskiya,inyayi laushi sai ki zuba su carrot da green beans naki ki rufe, kibarshi, 2mints, sai ki sauke shikenan
- 3
Sai fried rice kuma, zaki saka mangyeda tukunya kadan, kisa a wuta sai ki xuba jajjagen attarugu da albasa, ki soya kadan, sai ki xuba ruwan tafashen nama, dazaki pepper chicken naki, sai ki dandna kiji koh yamiki, inbaiyiba sai kikara maggi kadan, kibarshi yatafasa, sai kikawo spices naki kamansu fried rice spices,sai kixuba aciki, sai ki kawo wonan shima,ha pics nan, sai ki juye perboil rice naki,sai kibarshi ya turara kadan, sai ki xuba su carrot,peas,da green beans naki,sak ki rufe
- 4
Sai ki duba, inyayi sai ki sauke shikenan
- 5
Sai pepper chicken kuma, dama already ki tafasa kazarki,da kayan kanshi, kaman su garlic, nutmeg, ginger dasu tym da maggi, sai kixuba mangyeda a tukunya, in yayi zafi saiki zuba Kazan ya soyu daidai, sai ki kwashe, sai ki jajjaga attarugu kiyanka albasa da ganyen albasa, kiajiye, sai kisaka mai kadan da jajjagen attarugu da yanka ken albasa a wuta, saiki saka maggi d dan gishir kadan, sai kitaba inyayi toh, sai ki juye soyayyen kazar a ciki, ki gauraya sosai, koh inna yaji attarugu,shikenan..
- 6
Inkin sauke, sai ki barbada yankakken ganyen albasa akai shikenan
- 7
Sai kuma salad,zaki yanka cabbage kanana, da green pepper da cocumber, sai ki Goga carrot naki a abun gogewa, sai ki saka mayonnaise yenda kikeso, ki juyashi koh inna yaji, shikenan
- 8
Angama abinci
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Buttered fried Rice with pepper chicken
#sahurrecipecontest Waanna fried rice din dadi yake dashi, domin an sarrafashi da butter ,kasance dani don ganin yanda aka sarrafa shi. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
-
-
-
Fried rice
A gsky ina son shinkafa sosai shyasa nake sarrafawa ta hanyoyi daban daban kuma alhmdllh iyalai na sunyi farin ciki sosai d cin wannan Umm Muhseen's kitchen -
-
-
Fried rice With vegetables
Nafi gane nayi amfani da ruwan nama maimakon normal ruwa, kunji ban kara dandano wajan suyar shinkafar ba spices kawai na kara saboda na saka wadatatce wajan dahuwar naman kuma nayi amfani da ruwan naman ne wajan dahuwar shinkafar Shiyasa komai yayi daidai , Jika shinkafa yana sata saurin dahuwa kuma tayi miki kyau da wara-wara,. @matbakh_zeinab -
Quick and easy fried rice served with beef teriyaki souce
Wannan shinkafar tayi wlh. Kar kibari abaki lbrinta yimaza kije kigwada dafawa kema yana da dadi sosai wlh TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Fried rice with potato
Wannan girkin yayi santi sosai, oga ya yaba sosai, nasamu yabo Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Fried rice da kaza & salad
#omn Ina da nama kusan 1mnth a freezer sai yanxu nayi tuna nin nayi wannan hadin Mai dadi...😋 Khadija Habibie -
-
Fried rice
Fried rice girki ne da ake yi a mtsyin abincin rana koh yamma, Ni nayi wannan girkin da kaina nji dadin shi shi ysa nyi muku sharing tm~cuisine and more -
-
Vegetables rice
Wanna girki yayi dadi sosai munji dadinshi nida iyalina. gasaukin yi bawaha naci nawa da mayonnaise stew #cookpadval Oum Nihal -
-
-
Fried Rice with coleslaw, Sobo and grilled chicken
Now my drafted recipes are coming to life 🤭 Jamila Ibrahim Tunau -
Avocado Tuna Salad
Mijina na yawan so salad shiyasa nake yawa yisa ,kusan kulu se yaci salad dashi da yara Maman jaafar(khairan)
More Recipes
sharhai