Peanut

5 cooks are planning to make this
Azzahra's Kitchen
Azzahra's Kitchen @Azzahraah

✨✨✨😋

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Gyada
  2. Sugar
  3. Eggs
  4. Salt
  5. Flour
  6. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara gyadan ki danye nayin ta soyo sai ki akiye a gefe.

  2. 2

    Sannan ki fasa kwai dinki ki kada ki kawo sugar kisa sai kici gaba da kadawa har sai sugar ya narke.

  3. 3

    Sai ki tankade flour sannan ki dauko gyadan ki sai ki dan debi mixture din egg and sugar din nan dan dai-dai ki zuwa a kan gyadan saiki yita girgiza roban sai mixture yasami ko Ina a jikin gyada sai ki kawo flour ki barbada kiyita juya roban sai ko Ina ya sami flour ya ki sake zuba mixture din egg and sugar din nan ki sake gaurayawa sannan ki sake zuba flour.

  4. 4

    Zakiyita maimata steps din ne kina zuba kwai din kinasa flour har sai yayi dai dai yadda kikeso giman peanut dinki ya kasance.(step na karshe mixture din kwai dinnan zakisa dan anaso jikin peanut din ya zama da damshi ba gari-gari ba.

  5. 5

    Daganan zaki dora mai a wuta idan yayi zafi sai ki zuba peanut dinki ki fara soyawa......

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Azzahra's Kitchen
Azzahra's Kitchen @Azzahraah
on
Cooking has always been my passion. I love cooking, it's one of my favorite things to do, it had always been my favorite activity since I was a kid.
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes