Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupsg/nut
  2. Flour
  3. 4eggs
  4. 1 cupsugar
  5. 1/2 tspflavor
  6. 1 tspsalt
  7. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sami bowl ki hada kwai,sugar, flavor da salt se ki juya har su hade.

  2. 2

    Se a sami baho ki zuba gyada se ana zuba ruwan kwan kadan a juya se a zuba flour itama aita juya wa se a sake zuba ruwan a juya se a sake zuba flour haka za aitayi har gyadar ta rufe gaba daya.

  3. 3

    Se a saka mai a huta yayi zafi se a zuba aita juya wa sbd kar wani gun ya kone har se tayi ja.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sakk cakes
sakk cakes @cook_18741781
on
Kano State, Nigeria.

Similar Recipes