Peanut burger

Amal safmus
Amal safmus @cook_19404119
Kano state

Thanks to umman ameer and minal

Peanut burger

Thanks to umman ameer and minal

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupna gyada danya
  2. 2 cupna sugar
  3. 4Kwai
  4. 1Vanilla essence karamin cokali
  5. 1Baking powder karamin cokali
  6. Pinchsalt
  7. Ruwa one ludayi
  8. Man suya wadatacce
  9. Flour dayawa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki bare gyadarki daga kwansanta(amma karki cire jan jiki) danyar gyada zakisaka wanda base kin soyaba tunda idan mukagama zaasoya( bayan kin gyara gyadar kincire wadda ta rube...sekizuba a babban abu wandazaki hada aciki...

  2. 2

    Sekizuba sugar dinki a roba kisaka baking powder,salt,vanilla,sekijuya sosai sekifasa kwai akai kijuya sosai sekizuba ruwa one ludayi(wasu basu sakawa amma zeci kwai sosai) sekiyita mixing har sugar ya narke...

  3. 3

    Seki diba ruwan kwai kadan kizuba acikin gyadar kiyi mixing sosai....sekizuba fulawar kadan ki sake mixing sosai...haka zakiyi tayi idankikazuba ruwan kai kikajuya sekizuba fulawar ki juya sosai....hakazakiyi tay har ruwan kwan yakare..kokuma harse gyadar taji fulawa sosai...duk wanda ya hade sekiraba....kidinga juyawa sosai rashin juywa shine yakesaka rashin kyau....idankika gama seki soya acikin mai wadatacce idanyayi ki cire...enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amal safmus
Amal safmus @cook_19404119
on
Kano state
I have a great passion for cooking since when I was young.. I'm in love with cooking ..I believe you can only become truly successful when you love the thing you do....in this life keep chasing your dream and do what needs to be done...success will come to you at the right and perfect time
Read more

Comments

Similar Recipes