Ingredients

  1. Potatoes (cubed)
  2. Eggs
  3. Spring onions/ albasa me lawashi (chopped)
  4. Red and green bell pepper (optional)
  5. Maggie
  6. Powdered ginger
  7. Cooking oil
  8. Paste
  9. Eggs

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan kin fere dankalinki kin yanka seki yanka seki zuba a tunkunya ki zuba ruwa dan daidai seki ki dora akan wuta ki barshi ya dahu.

  2. 2

    Se ki yayyanka albasarki da tattasai (optional) ki aje a gefe.

  3. 3

    Idan kin duba dankalin ya dahu, kar ki bari yai dahuwan da ze marmashe se ki zuba a matsami ki bar shi ya tsane.

  4. 4

    Daga gefe kuma seki fasa kwan ki yawan yadda kikeso, inkin fasa seki zuba vegetables din da kika yayyanka, hade da spices kuma paste naki ki kada su baki daya.

  5. 5

    Idan kin gama kadawa seki juye dankalin da kika tsane ki kara kada su.

  6. 6

    Se ki dora frying pan dinki ko tukunya ki zuba mai dan kadan a ciki se ki juye komai a ciki.

  7. 7

    Kita juyawa har sekin tabbatar kwan ya soyu seki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeenah Isa Gumel
Zeenah Isa Gumel @Zeenah_gumel
on
Kaduna State, Nigeria.
The more I learn about nutrition the more I’ve come to realize that the most important factor for healthy eating is to avoid processed food and focus on using real ingredients. And the best way to do this? Cook for yourself as much as you can.
Read more

Comments

Similar Recipes