Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. 6Kwai
  3. Sugar rabin kofi
  4. Bota1
  5. Bakin foda
  6. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Kihada bota da sugar kita juyasu har sai sugar yanarke sai kisa kwai kicibada da juyasu sosai in sunhadu saikisa fulawa a kadan kadan har yayi tauri amma kar yayi tauri sosai daidai misali

  2. 2

    Ki barbada flour a table koh leda saiki kawo dougth dinki ki sa akai kisa kwalba ki budashi

  3. 3

    Sai ki sa bakin cup ki fitar da shape saiki kara sa bakin karamar kwalba ko murfi ki dara fitar da na tsakiyar

  4. 4

    Saiki cire ki jerasu a faranti saikifara soyawa har kigama

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Muhammad Abubakar
Aisha Muhammad Abubakar @cook_18201739
on
Maiduguri Borno State

Comments

Similar Recipes