Steps
- 1
Ki zuba fulawa cikin wani Dan bowl kisa sugar yanda kikeda bukata sannan kisa gishiri nd madara saiki sake mix sosai sannan kisa butter ki kara juyawa yahade jikinsa sannan kisa baking powder nd Kwai ki Kuma mix ki tabbatar tahade jikinsa saiki zuba ruwan yeast dinki ki kwaba
- 2
Kar kwabin yayi ruwa da Dan tauri ake yinsa saiki rufeshi kikai Rana Zaki Iya fidda shape na doughnut kafin yatashi zaki iya Bari Kuma saiya tashi
- 3
Bayan ya tashi saiki murza kin fitar da shape saiki dora mai wuta kisoya wow
Similar Recipes
More Recipes
-

Falgooni Mangrola
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

The Whole Shabang Boiling Crab
AydenM0mmy
-

Easy cookies that melt in mouth
Cooking with passion
-

J.A.B.
-

The perfect side-dish: Hasselback Potatoes
Karan Tripathi (Food Fanatic)
-

chef_jere
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

NanaSkitchen
-

Adarsha Mangave
-

Tripti Gautam
-

Zaynab Abbakar
-

Anjali Valecha
-

Kumkum Chatterjee
-

Zaynab Abbakar
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9021950




















Comments