Danwaken Fulawa

Cooking Instructions
- 1
Zaki jika kanwa kamar minti 15 haka,zaki tankade flour dinki ki xuba kuka ki juya,seki kawo rariya ki juye ruwan kanwar nan ki cakuda,ki bugashi sosai.
- 2
Zaki Dora ruwa akn wuta inya tafasa ki dinga xuba kullin danwaken nan a ciki kananu,ki barshi yayi tafasa uku,seki tsame ki xuba a ruwan sanyi
- 3
In kk gama seki Dora ruwan xafi a tukunya,ki wanke danwaken nan naki yaukin ya fita,ki.juye a abinda zaki ajje,seki kawo ruwan xafin da kk dafa ki juye akai ki rufe.
- 4
Zaki yanka cabbage,cucumber, albasa,tumatir da kwai,in kk xuba danwaken seki saka mai ki barbada maggi da yaji,ki xuba kayn hadin nan kiyi decorating dinsu yy kyau,kk saka Heinze beans a tsakiya,shikenan se ci kina korawa da lemo me dadi mine is zobo
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Dumpling (Dan wake) Dumpling (Dan wake)
It's yummy!!!the most tasty and delicious dumpling i'hv ever tasted Azzahra Cuisine -
More Recipes
Comments