Cooking Instructions
- 1
Zaki wanke ganyen salad dinki ki yanka shi
- 2
Ki wanke cucumber itama ki yanka shape din da kike so.
- 3
Ki yanka kwai shima yadda kike so.
- 4
Sai ki sami plate mai kyau ki zuba wannan ganyen salad a ciki ki jera cucumber da kwai yayi kyau sai ki matsa lemon tsami a kai 😙zaki iya cinsa da any type of food.
- 5
Enjoy
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7109252
Comments