Butter milk biscuit

Maneesha Cake And More
Maneesha Cake And More @cook_16076598
Kaduna

Mijina yana matukar sonshi saboda bayason suger yanada gardi da Dadi saikin gwada yar uwa

Butter milk biscuit

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Mijina yana matukar sonshi saboda bayason suger yanada gardi da Dadi saikin gwada yar uwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mint
2 yawan abinchi
  1. 3Fulawa Kofi
  2. Butter milk Kofi daya da rabi
  3. 250 gButter Wanda yayi kankara

Umarnin dafa abinci

20mint
  1. 1

    Zaki samu roba kizuba fulawan ki aciki saiki gurza butter dinki da abin goga kubewa acikin fulawan sannan kisa woden spoon kihadeshi

  2. 2

    Saiki zuba butter milk dinki Mai sanyi aciki kicigaba da hadewa da wooden spoon harya hade

  3. 3

    Saiki barbada fulawa akan rolling bord dinki kijuye hadin akai kisa hannu kina Dan fadadashi karyayi smooth inkinga yamiki rough karki damu haka akeso saiki dauki gefe daya kikawoshi tsakiya dayanma haka saiki Kara fadadashi kamar yadda yake ah pic

  4. 4

    Saiki samu round cutter saiki yankashi dashi kamar yadda Kika ganshi saiki gasa

  5. 5

    E.g anfanin saka wooden spoon shine saboda hannu yanada zafi Kuma anfison kwabin naki da sanyi sannan wajen yankan karki juyashi inkinsa cutter dinki nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maneesha Cake And More
rannar
Kaduna
I love to bake and cook diff dishes. and like to learn more bcos baking is my Hubby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes