Coconut buns

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

yanada dadi sosai gasa nishadi karma inkin hadashi da shayi Mai kauri# 1hope 1 post

Coconut buns

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

yanada dadi sosai gasa nishadi karma inkin hadashi da shayi Mai kauri# 1hope 1 post

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum biyar
  1. fulawa kofi hudu
  2. kwai hudu
  3. madara Kofi daya
  4. butter Rabin leda
  5. baking powder chokali daya da rabi
  6. suga kofi daya
  7. kwakwa kwallo daya

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Dafarko natankade fulawata nasaka buttar,kwai,suga,madara,baking powder nahadasu guri guda na kwaba shi ya kwabu sosai Kamar kwabin cincin amma karya kaishi tauri sosai saina dan rufeshi zuwa wasu Yan lokuta sannan na dauko dan nasoya.

  2. 2

    Saina Dora Mai awuta naduga gutsoro fulawar, Ina bude cikinta insa kwakwar, aciki Ina rufe bakin sannan na mulmulashi sosai sai insa amai shikenan angama.

  3. 3

    Angama saici asha ruwa lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes