Rainbows cookies

R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
Samaru Zaria,Kaduna

#mothersday.Ummata abin alfaharina, farincikina sannan abokiyar shawarata,ahannunki nafara koyan girki gashi yau nasami cigaba sosai a gun girki, sai dai ba kyakusa dani balle kigani😢😭 amma ba komi, Haka Allah yatsara, ina rokon Allah ubangiji yamiki rahma , yasa Aljanna firdausi makomarki ameen🙏Allah kaima dukkan iyayenmu mata albarka, kabasu gidan aljanna amin.duk wacce taga wannan girkin pls say a prayer to my mom.Nagode.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20min
2 servings
  1. 11/2 cupFlour
  2. 1/2 cupSugar
  3. 1/2Butter
  4. 1Egg
  5. 1/2 tspVanilla flavour
  6. 1/8Milk
  7. Colourful sweet

Cooking Instructions

20min
  1. 1

    Na hada sugar, kwai, butter da flavour.najuya su suka hadai.nasa madara, da flour nasa hannu na juya yahade sosai

  2. 2

    Na debo kadan na mulmula, na tafin hannuna na matsashi yadda zaiyi round sosai, na dauki sweet dina mai kala nayi ta lika wa ajiki.haka nayi tayi harna gama.na kunna oven, nayi amfani da wutar sama da kasa.nagasa a 180°c na tsawon minti 15.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
on
Samaru Zaria,Kaduna

Comments (6)

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Amin ya rabbi
Allah ya gafarta mata

Similar Recipes