Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zobo
  2. Na'a na'a(mint leaves)
  3. Citta danya ko busashiya
  4. Kanun fari
  5. Cinnamon
  6. Bawon abarna
  7. Abarba
  8. Kankana
  9. Cucumber
  10. Sugar
  11. Kanwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke zob'o ki zuba a tukunya kisa kanun fari, citta, bawan abarba, cinnamon, na'a na'a sai a d'aura a barshi ya dahu sosai.

  2. 2

    Idan ya dahu sai a sauke a tace kar ayi amfani da rariya na karfe idan akwai na roba a tace dashi idan kuma babu a tace da abun tata,rariyan karfe yana saka zobo karni idan an tace dashi

  3. 3

    Ki yanka kankana, cucumber, abarba danyar citta ki markad'a ki tace ki zuba acikin zob'on idan kina da ra'ayin sugar kisa,sai kisa a fridge yayi sanyi ko kisa kankara

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Dija_ Waziri
Dija_ Waziri @cook_17868491
on
Bauche

Comments

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Irin wanna sobo haka ay se in sha Jug 1 🍷🍷🍷🍷😂

Similar Recipes