Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

40mins
  1. Garin busheshen tumatur
  2. Albasa
  3. Attarugu
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Thyme
  8. Curry
  9. Tomato paste
  10. Nama ko kifi
  11. Baking powder

Cooking Instructions

40mins
  1. 1

    Ki jika dakkeken busheshen tumatur ki aje aside sai ki markada attarugu da albasa shima ki aje aside.

  2. 2

    Kisa man a wuta idan yayi zafi sai ki zuba albasa dakika yanka ki bashi time ya soyu sai yayi brown.ki zuba tomato paste sai ki cigaba da soyawa har sai yayi wara-wara sai ki zuba busheshen tumatur da kika jika ki cigaba da soyawa kina juya kaman na 8-10min.kisa baking powder kadan sai ki dandanna idan har yanxu da tsami sai ki Kara har sai dandanon ya miki yadda kike so.sai ki sa curry, gishiri,maggi, thyme, bay leaf da nama ko kifi sai ki zuba ruwa ki bashi time ya dahu sai Mai ya tashi akai.

  3. 3

    Note: amfanin baking powder yana cire tsamin tumatur.amfani sa shi saboda busheshen tumatur nada tsami.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Comments

Similar Recipes