Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Haɗin kayan miya
  3. Albasa
  4. Tafarnuwa
  5. Citta ɗanya
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Spices (kayan kamshi)
  9. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki aza ruwa suyi zafi, sai ki wanke shinkafa ki zuba, in ta tasafa ki sauke kisa a rariya ki ƙara wankewa.

  2. 2

    Ki yanka albasa ki zuba mai a tukunya in yayi zafi kisa albasa idan ta soma soyuwa ki zuba kayan miya kiyita juyawa, sai kisa maggi, spices, gishiri, curry sai ki zuba ruwa dai-dai yadda zasu ida dafa shinkafa Sai kibarsu suyita tafasa na minti 10

  3. 3

    Sai ki zuba shinkafa, idan ta zane sai ki sauke. Zaki samu bowl ki zuba shinkafa a ciki kinayi kina tausawa sai ki aza kan plate ki zuba. Zaki iya ci da zugala ko salad.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
on
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Read more

Comments

Similar Recipes