SEMOVITA MASA🥰

Inayiwa yarana sutafi makaranta dashi👌
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zakisamu mazubi maikyau kizo semovitanki a ciki,sai kisa gishiri,sugar,da yeast Kamar de yadda na pics din suke.
- 2
Sannan ki juyasu kamar hakan👇
- 3
Saikiyi mixing nasu sosai da ruwan dumi karyayi ruwa sosai Kuma karyayi kauri sosai sai kibarshi yayi 2 to 3 hours ya tashi maikyau ko kibarshi tsawon dare ya kwana
- 4
Indian yatashi sai kisa Masa ruwan dumi kadan kibuga sosai sai kisa bakin powder kibagashi sannan kifara suya.
- 5
Ga yadda kauri shi take👇 kisa Mai kadan a tanda in yayi zafi sai kifara suya.
Note that bayason wuta sosai sbd cikin bazai soyuba wutan yazama Sama Sam's. - 6
Haka zakiyi tasoya shi both side until golden brown.dagana Zaki iya hadashi da miyar alaiyayu ko da yajin karago,ko cishi da tea naki.
- 7
Inason nawa da Miya ko da yajin kuli.
Your desired Masa is ready.
Serve and enjoy.
Taku har kullum malaika's tasty bites 🥰
Don't forget to like and share my recipes and u can also follow me on my Instagram account @malaika'stastybites🥰. Thank you see you in my next recipe bye..
Yanayi
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Semovita Masa
Ina son canza Wani Abu da semovita yau nace bari inyi masa ku gwada Dan akwai dadi. Safmar kitchen -
Pita Bread
Pita bread abincin India ne, wannan ne karo na farko Dana tabayin pita bread ya matukar yiman dadi na yaba masa gaskiya.#BakeBread Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Fankasau
Yau dai nadawo daga dogon hutu💃💃,wai amma dai nadade anfi shekara😅.Aunty Jamila da Aunty Aisha sunyi fushi har su gaji🙈,zafafan girki suna zuwa insha Allah. Samira Abubakar -
-
-
-
Doughnut
Wanna snack na da dadi sosae koma zaki iya cin shi da drink ko any kind of drinks aysher gidado -
-
-
-
Semovita Sinasir
Sinasir is a Northern Nigerian (Hausa) rice recipe fried like pancakes. It is prepared with the soft variety of rice, (the type used for Tuwo Shinkafa) OR Semolina/Semovita. FATIMA BINTA MUHAMMAD -
-
-
-
-
-
sharhai (6)