Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan da nayi amfani dasunan
- 2
Zaki samu bowl mai dan fadi,kizuba fulawa,baking powder da kuma gishiri aciki
- 3
Sannan saiki zuba yougurt dinki cikin hadin fulawar
- 4
Zaki murmuzata,saiki zuba ruwa iya dai dai yanda zai isa. Zaki ringa zuba ruwa kadan kadan har yayi laushi. Saiki rufeshi kiaje yatashi natsawon minti latatin
- 5
Bayan ya tashi,zaki zuba fulawa kadan akan chopping board dinki saiki diba kwabin kadan kiyi rolling dinshi yayi fadi haka
- 6
Sannan saiki yanke gefe,saboda ki dai daita fadin da kuma tsayinshi. Sannan saikiyi amfani da knife ko kuma cutter kiyankashi haka atsaye sirara
- 7
Saiki dauki kowanne guda shida har gida uku,zaki shafa ruwa kadan abakin saiki kitsa kamar haka. Zaki iya rage mai yawa kiyi hudu hudu ko uku uku
- 8
Idan kingama kitsashi saiki koma shafa ruwa abakin ki hadashi kamar haka
- 9
Haka zaki dingayi harki gama baki daya.
- 10
Saiki aza mai yayi zafi, sannan saiki saka ciki ki fara soyawa,kada kisa wuta da yawa saboda zai iya konewa kuma ciki bai soyuba
- 11
Idan dayan gefen yayi saiki juya daya shima ya soyu haryayi brown,saiki kwashe
- 12
Zaki iya cinshi haka idan kinaso
- 13
Idan kinason sugar,zaki saka dublan acikin sugar syrup ya jika,saiki cire kisa habbatussaudah da ridi akai
- 14
Zaki iya cinshi hakanan ko kuma kihadashi da kowane irin drink kike bukata😋
- 15
💃💃
- 16
- 17
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Doughnut
Wannan doughnuts din na yishi ne don yaran sister na😍suna son zuwa na gidansu don nayi masu abin kwadayi, shine nai musu doughnuts batare da nasa butter ba ( sai oil) kuma yayi dadi suma sun yawa sosai😋😘😍💞 Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Fankasau
Yau dai nadawo daga dogon hutu💃💃,wai amma dai nadade anfi shekara😅.Aunty Jamila da Aunty Aisha sunyi fushi har su gaji🙈,zafafan girki suna zuwa insha Allah. Samira Abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai (4)