Wainar semovita mai kulikuli

Yarana suna son wainar semovita don ko banyi ba zasu ce don Allah Mama ayi mana wainar tenda da kulikuli basu fiye son ta da tumatir da albasa ba sun Fi sonta haka.
Wainar semovita mai kulikuli
Yarana suna son wainar semovita don ko banyi ba zasu ce don Allah Mama ayi mana wainar tenda da kulikuli basu fiye son ta da tumatir da albasa ba sun Fi sonta haka.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za a tankale semo Kofi uku sai a zuba yeast da dan sugar da pinch of salt aciki a kwafa kamar ta shinkafa kar tayi ruwa kar tayi tauri kuma sai a rufe asaka a rana ta tashi.
- 2
Kafin ta tashi sai a daka kulikuli tare da kayan kanshi da kayan dandandano a ajiye a gefe.
- 3
Bayan ta tashi sai a dauko tenda da mai a dora a wuta tayi zafi sai a ringa zuba Mai sai azuba kullin a ringa zuba in ya soyu sai a juya dayan barin sai a kwashe azuba a kwano sai a zuba kulikuli sai ci.
Similar Recipes
-
-
Wainar semovita
Gaskiya wannan wainar tamin dadi sosai. Ita naci da safe a matsayin karin kumallo Ruqayyah Anchau -
-
Sinasir din semovita
#team6lunch,yanada dadi sosai ko haka kacishi batare da komi baseeyamas Kitchen
-
Semovita Masa
Ina son canza Wani Abu da semovita yau nace bari inyi masa ku gwada Dan akwai dadi. Safmar kitchen -
-
-
-
Yadda zaki yi wainar semovita da miyar alayyahu
Wainar semovita tana da dadi sosai ga laushi,ga kuma sauki wajen sarrafata Ummu ashraf kitchen -
-
-
Wainar semovita
#akushidarufi Asalun girkin nan ana yi da wainar shinkafa amman wannan ma akwai dadi sosai Zainab Umar isa -
-
-
-
-
Wainar semovita da miyar taushe
Maigida na yana son waina.ko da miyar koda kulikuli shi yasa nake qoqarin yinta a gidana Ummu Khausar Kitchen -
-
Wainar fulawa
Wainar fulawa Tana da dadi sosai kuma abar marmari ce ena matukar son ta Hannatu Nura Gwadabe -
Doughnut
Wannan doughnuts din na yishi ne don yaran sister na😍suna son zuwa na gidansu don nayi masu abin kwadayi, shine nai musu doughnuts batare da nasa butter ba ( sai oil) kuma yayi dadi suma sun yawa sosai😋😘😍💞 Zeesag Kitchen -
Wainar shinkafa
Ina San Masa da kuli kuma kowace irin Masa ce ta shinkafa,semo ko ta gero Ummu Aayan -
Masa da Sugar
#TEAMBAUCHI.#OLDSCHOOLMasa da sugar akwai dadi Muna Yara munfi sonta haka. Iklimatu Umar Adamu -
Wainar gero
Ina da gero da yawa na rasa me zanci so sai kawai na yi tunanin in yi wainar gero nd I was soo mashaa Allah. Bilqees's Kitchen -
-
Wainar shinkafa (Masar Bauchi)
#myfavouritesallahmeal Family na sunason cin wainar shinkafa,matuka tanada dadin cin ga dadi,Ko baki kayi zaka basu suci NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
Masan semo
Ina tunanin mezanyi don breakfast sai natuna cewa yarana da oga suna son masan semo fiye da na shinkafa sai kawai nayanke shawarar yimusu TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Wainar shinkafa
#team6lunch waina akwai dadi sosai ko da bakaci da miya ba,zaka iya cinta ma haka koka sha da lemo ko shayi.seeyamas Kitchen
-
Semovita Sinasir
Sinasir is a Northern Nigerian (Hausa) rice recipe fried like pancakes. It is prepared with the soft variety of rice, (the type used for Tuwo Shinkafa) OR Semolina/Semovita. FATIMA BINTA MUHAMMAD -
-
Plantain balls
Wannan girki yana da dadi matuka inason karya wa dashi yarana suna sonshi sosai. Meerah Snacks And Bakery
More Recipes
sharhai