Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Semovita kofi 5
  2. Yis chokali 1
  3. Baking powder
  4. Sugar dede
  5. Salt
  6. Warm water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa fara d zuba semovita a roba sannan azuba yis ajuya asa warm water a kwaba kamar yadda Karun kullun masa arufe shi yyi 40min zuwa 1hour

  2. 2

    Sai a Dora tanda a kan wuta asa Mai afara suya

  3. 3

    Shikenan aci d niyar alayyahu,taushe ko agushi😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Nura Adam
rannar

Similar Recipes