Amala with egushi soup

Narnet Kitchen @Ayshabamally11
#OMN! Inada garin amala ya dade sosai yana ajiye sai yanxu na tuna na fito dashi.
Amala with egushi soup
#OMN! Inada garin amala ya dade sosai yana ajiye sai yanxu na tuna na fito dashi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke tukunya naxuba ruwa tareda oil nadaura a wuta ya tafasa na dauko garina dana tankade shi
- 2
Ina xubawa ina tuqawa ya tuqu sosai na gyara shi ya sulala 2min na sauke na saka a leda shikenan.
- 3
Dasu spices tareda hanta na dana tafasa na xuba agushi danai blanding din shi na rufe 5min
- 4
Na bude nasa ganyen ogu dana wanke shi da gishiri ya turara kadan nasauke aci dadi lfy lfy🤤
- 5
Na wanke kayan miya nai blanding naxuba a tukunya tareda daura shi a wuta ruwan ya qafe naxuba oil da maggi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Basmati rice and stew with chicken source
#omn Inada ragowan basmati rice da ya kwana biyu a kitchen Dina shine na fito dashi na girka Khulsum Kitchen and More -
Miyan taushe
Wannan miya nayishi saboda challenge ne saboda inata tunani me nake dashi wanda ya dade a fridge Sai na tuna inada nikakken kayan miya a freezer yafi 1 month nace bari nayi amfani dashi a challenge hmmm wannan miya duniya ne #OMN Amcee's Kitchen -
-
Gbegiri soup with Amala
#WAZOBIA Gbegiri miya ne na wake ama na yarbawa yadan bi daban da namu na hausa Maman jaafar(khairan) -
Kosan wake
#Omn,,,, inada wannan waken ya dade ajiye tsawon watanni uku sae ynx nace bari in juyeahi inyi kosae hafsat wasagu -
-
White rice with green pepper soup
Gaskiya girkinan akwai dadi sosai,inka yishi yenda ya kamata ummukulsum Ahmad -
Danwake
#OMN inada ragowar garin danwake yafi 1month yau kawai na dauko nayi amfani dashi. Kuma munji dadin shi sosai Oum Nihal -
-
Black amala and obono soup
Tuwon Yana da dadi duk da dai ba abincin mu hausawa bane na makwabtanmu ne yarbawa,kuma inason miyar sosai Khulsum Kitchen and More -
Kalalla'ba
Flour na ya dade ajiye for almost 3month saboda nayi tafiya ynx kuma na dawo sai nayi wainar fulawa dashi Kabiru Nuwaila sani -
Soyayyan meat pie (Fried meat pie)
#OMN Fried meat pie yayi a rayuwa ku gwada ku gode min. Ban ma san da cewa inada minced meat ba sai da naga wannan challenge din nace toh bari na bude fridge naga abubuwan da sun dade banyi anfani dashi ba kawai sai na hadu da wanga naman Ina ganinshi kuma sai yin meat pie ya shiga raina Daman ya dade banyi soyayyan meat pie ba. Kuma dadi na dashi baya shan mai Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Toaster cake
#omn Inada flour na ajiye ta dade kwana biyu banyi harkan flour yau nadauko ta Zyeee Malami -
Ogbono soup
Ogbono miyar yarabawace wadda garin ogbono dinma a gurinsu ake saidawa ko inyamirai su suke saidawa kuma suke nikashi. Meenat Kitchen -
-
Fried rice da kaza & salad
#omn Ina da nama kusan 1mnth a freezer sai yanxu nayi tuna nin nayi wannan hadin Mai dadi...😋 Khadija Habibie -
Awara
#omn Ina da waken suya a ajiye na tsawon wata biyu,shine nafito dashi inyi wannan challenge din. R@shows Cuisine -
Faten shikafa
#omn. Na Dade ina ajiye da sauran tsakin shinkafa(kusan shekara 1 kenan) Wanda na bayar a barza min saboda dambu to se megida ya siyo min shinkafar dambun shine na ajiye wannan.jiya na fito dashi Dan nayi wannan challenge din Kuma se naji fate-fate nake Sha'awar ci shine Ummu Aayan -
Alkubus
#OMN Ina Da Garin Alkama Fida Da wata daya yanxu shine Nadauko nayi anfane dashi. Raulat Halilu -
Tuwon garin kwaki da miyar agushi
Na dade banci ba , kuma lokacin da nayi naji dadi na, maigida ya yara sun yaba sosai Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
Wasawasa (yam couscous)
#Gargajiya Wasawasa abici nai da mukeci tun muna yara ana siyar dashi hadai da taliya ko wake to yaw ina zaune kawai sai ya fadomu a rai dama inada gari albo wadan nakeyi tuwo Amala dashi shine na shiga kitchen na hadoshi kuma yayi dadi sosai 😋 Maman jaafar(khairan) -
Chinese Noddles
Inada wana noddles din da aka bani ya kai wata 3 ama sabida bantaba ci irisaba shiyasa ban girki ba ama wace ta bani shi tace yanada taste ne kamar taliya mu na hausa , sana inada nikake nama dana adana cewa zanyi pizza dashi shima yakai 1month yana freezer shine na hadesu na hada wana taliya kuma Alhamdulillah yayi dadi #omn Maman jaafar(khairan) -
Tuwon sinkafa da miyar alaiho
Wannan miyar yanada dadi sosai kuma yana kara lfy ajiki TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Tilapia fish peper soup
#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi Maman jaafar(khairan) -
Catfish pepper soup
Yana daya daga cikin kifin danake so gaskiya sai dai yarana Basu damu dashi Khulsum Kitchen and More -
Dan wake
#backtoschool Inason dan wake, Amma na flour nake yawan yin, kawata ta kawomin garin dan wake sai na gwada yayi dadi sosai Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Chicken fingers
#OMN na dade ina ajiye da wan nan chicken breast din a freezer inataso inyi pizza amma ban samu damar zuwa siyo cheese ba saboda area din mu yana wahalan samu. Seda naga wan nan challenge din kawai se naji shaawar chin chicken fingers kuma gaskiya yanada dadi sosai khamz pastries _n _more -
-
Egusi soup
#miya Shi miyan egusi dai yana da hanyoyin da akeyi ta da dama a yau dai na zo muku da yadda akeyin wani miyan ku biyoni kuji yadda nayi wannan miyan Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16687209
sharhai