Tilapia fish peper soup

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi

Tilapia fish peper soup

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tilapia fish
  2. Ginger and garlic
  3. Curry and thyme
  4. Onions
  5. Attarugu peper
  6. Tatase
  7. Black peper
  8. Cloves powder
  9. Peper soup spices
  10. Maggi and salt
  11. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Inda zanci kifi banaso jin yana karni shiyasa nake hadamai kayan kamshi,Da farko zaki hada ginger, garlic, black pepper, onion, attarugu pepper kisa a blender kisa thyme da gishiri sekiyi blending dinsu suyi lawshi sosai

  2. 2

    Seki wanke kifi naki da lemon tsami ki tsane seki shafesu duk da kayan kamshi da kikayi blending ki barsu ma 2h

  3. 3

    Bayan 2h seki hada tatase, albasa, ginger, garlic da attarugu peper kiyi grated dinsu a blender ko kuma ki jajaga a turmi

  4. 4

    Ki dora tukuya kisa oil kadan ki zuba jajage naki ki soya sama sama sekisa maggi, curry da thyme ki kara soyawa sama sama sana sekisa gari kanufari kadan da pepper soup spice

  5. 5

    Ki zuba ruwa ki rufe ki barshi ya tafasa sekisa kifi aciki ki barshi ma 3mn seki sawke

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes