Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zaki samu strawberry guda biyar... _Sai madara half cup.
  2. sugar yadda kike bukata
  3. 1 spoonSai vanillah essences
  4. sai kankara
  5. Ruwa kada yakai half cup

Cooking Instructions

  1. 1

    Sai ki zuba duka ingredients acikin blender...

    _ sai ki markada shi acikin blender

    - In ya markadu sai ki kashe blender din

    - Sai ki zuba acikin cup..

    _ Sai nasaka wafer stick aciki don ado..

    Sai kiyi ado da strawberry asha lafiya...urs Nana diso

  2. 2
  3. 3
  4. 4
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Deejarh berver
Deejarh berver @cook_12476657
on

Comments

Similar Recipes