Panke
PUFF PUFF MAI MAGGI
Steps
- 1
Zaki zuba flour kofi uku acikin bowl sai maggi 2 ko 3 sai albasa da attaruhu sai yeast 1teaspoon sai ki jika yeast din acikin ruwa sai ki kwara, Zaki kwaba shi sosai ki bubbugashi kada kisa ruwa yayi yawa kada kuma kisa Ruwa yayi kadan.. Sai ki rufe da leda da murfi for 20 or 30minute..
Bayan minti talatin ya kumburo sai kisaka Mai a pan idan yayi zafi sai ki zuzzuba, Sai ki zuzzuba kinayi kina juyawa har ya soyu Sai ki kwashe..
Similar Recipes
More Recipes
-

Persian Torshe Shami (Sour Shami from Gilan)
Fateme Persian Kitchen
-

John Carroll
-

John Carroll
-

ZMA
-

Lubna’s Kitchen
-

Chutney sandwiches, tri colour nutrition
Nargis shaikh Shaukat
-

Jibita Khanna
-

Mediterranean Chicken and Rice
John Carroll
-

Surekha Dongargaonkar
-

Sangita Vyas
-

Italian Chicken Vegetable Bean Soup
@chefcraig
-

Joseph Green
-

Indonesian KWETIAU SIRAM(Rice Noodles in Egg Gravy)
Pawon Indo Bule
-

Steak and Potato Cream Soup in Slow Cooker
Angela Mertoyono
-

Pawon Indo Bule
-

Shashi Tewarii
-

Shashi Tewarii
-

Nisha Srivastava
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Shashi Tewarii
-

Nyambura Mukururi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/4897106





Comments