Simple Jallop rice with fish

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

#Kano state

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zazuba Mai aw u ta asoya da albasa sanan sai asaka attaruhu sai a saida ruwan girki. Bayan ya tafasa sai a zuba kayan kanshi da magi da gishiri sannan sai wanke shinkafa a zuba azuya sai arufe, idan yarage ruwan bayawa sai azuba caras da peas,tafanuwa sai a zuwa arufe ta tsotse

  2. 2

    Idan zaki soya kifin saiki fasa gefansa ki zare dattin ciki ki wanke da lemon tsami saiki barbada magi da garin tafarnuwa idan ya sha iska sai a soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
on

Comments

Similar Recipes