Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. spagetti
  2. souy souce
  3. curry
  4. thyme
  5. green beans
  6. pees
  7. carrot
  8. onion
  9. seasonig
  10. scotch bonet
  11. vegetable oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dafa spag dinki half done ki yanka vegetqbles din ki tafasa da baking.powder

  2. 2

    Ki dora tukunya a wuta kisa mai kisa albasa inta fara soyuwa ki zuba tarugu kici gaba da juyawa

  3. 3

    Kizuba veg din da curry da sea seasoning seki kawo spag din kizuba

  4. 4

    Seki zuba souy souce din kicigaba da juyawa seki zuba ruwa kadan ki rufe

  5. 5

    Bayan minti 3 seki.sauke

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Haleemah Tijjani Salis
Haleemah Tijjani Salis @cook_13902191
on
kano

Comments

Similar Recipes