Crispy samosa

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

#sokotostate. Hmm yummy😋😋😋

Crispy samosa

#sokotostate. Hmm yummy😋😋😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupflour
  2. 1 1/2 tbspcorn flour
  3. 1 tspsalt
  4. Oil for frying
  5. Minced meat
  6. 3 1/2 cupwater

Cooking Instructions

  1. 1

    Wannan sune ingredients din

  2. 2

    Zaki hade duka ingredients din cikin babban bowl,sai ki kwaba da ruwa kada yayi ruwa sosai kuma kada yayi kauri

  3. 3

    Sai kiyi amfani da brush irin wannan

  4. 4

    Heat the non stick frying pan ki zuba mixture din akai

  5. 5

    Sai kiyi amfani da brush din ki shafa dan yayi fadi

  6. 6

    Haka zaiyi,sai ki barshi na wani lokaci zakiga ya daga dakansa

  7. 7

    Sai kicire ki aje agefe. Haka zaki dingayi harki gama,amma zaki rage kadan

  8. 8

    Sai ki rabashi gida biyu

  9. 9

    Ki nade gefe daya kamar haka sai ki shafamai sauran mixture din da kika rage

  10. 10

    Sai ki shafamai sauran mixture din da kika rage gefe da gefe

  11. 11

    Ki hada dayan haka

  12. 12

    Sai ki zuba minced meat din ki a ciki

  13. 13

    Ki kuma shafa abakin abun

  14. 14

    Sai ki rufe zakiga ya kama,kina iya yanke bakin idan kinaso

  15. 15

    Haka zaki dingayi harki gama gaba daya

  16. 16

    Heat the oil sai yayi zafi sosai sai kisa samosa ki soya har ya soyu sai ki kwashe

  17. 17

    Serve and enjoy😋😋

  18. 18

    Yummy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Similar Recipes