Cooking Instructions
- 1
Zaki fere doya ki wanke kisa a tukunya kisa salt d suger kadan ki dafata hr sai tayi laushi'sai sauke ki barshi yadan huce kada, zaki yanka ta shape din d kike so...
- 2
Zaki daura man gyada a wuta kisa albasa ki barshi y soyu. Sai ki kada kwai a bowl ki ringa tsumbula doya ciki kwan kina sawa a ruwan man idan ta soyu sai ki juya dayan side din idan yayi sai ki tsame.....
- 3
For the egg source...zaki yayyanka tomatoes d albasa d yawa dama kin wanke so
- 4
Zaki xuba mai kadan a pan kisa albasa ki soya sai ki xuba tomatoes d albasa d kika yanka kisa maggi d curry, ki juya ki rufe kiyi steaming nasu sai ki ringa fasa kwai a ciki yadda kike son yawan kwan, bazaki juya ba zaki rufe kmar 5 minutes idan kika bude xakiga kwan ya hade jikinsa sai ki juya tsakiga y duddunkule sai ki sauke aci d doyan....
- 5
@ful@rny"ss kitchen
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
Comments