Steps
- 1
Da farko zaa fere doya, sai ayi amfani da cutter a fidda shape sannan sai azuba ruwa a tukunya asa doyar azuba gishiri
- 2
Bayan ta dahu sai a tsaneta a colander, sannan asa mai yayi zafi sai asoya doyar
- 3
Egg sauce ɗin kuma zaa yanka tattasai tsaitsaye sai a yanka tarugu ƙanana da albasa, sai azuba su a pan sai asa mai aɗan soya
- 4
Sai azuba Maggi,gishiru,garlic,curry a motsa da kyau sannan sai ɗauko ƙwai afasa aciki, idan ya soyu sai a sauke, sai asa doyar a plate sai sauce ɗin tsakiya, sai akayi garnishig da tsanwan tattasai daga saman sauce ɗin.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shari Meyer
-

Sudipa Gope
-

Fried Chicken in Panko Breadcrumbs
Xavier Seror
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Mad Cook
-

Sudipa Gope
-

1 Ingredient Watermelon Sorbet
Rumana Irfan
-

carrie
-

Coozy Life
-

Sanchita Das
-

Cucumber drink with ginger and lemon
KAITA'S KITCHEN
-

Azzahra's Kitchen
-

KAITA'S KITCHEN
-

KAITA'S KITCHEN
-

sartbu
-

Gluten-free & Dairy-free Quiche
Hiroko Liston
-

KAITA'S KITCHEN
-

Falgooni Mangrola
-

Falgooni Mangrola
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7141533
















Comments