Share

Ingredients

  1. 3 cupsflour
  2. 1simas butter
  3. 1 cupsugar
  4. Vanilla flavour
  5. 5eggs
  6. 1 cupMilk powder
  7. Baking powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiyi mixing butter and sugar har sai ya narke. Saiki saka egg din da daddaya kina juyawa. Saiki dama madaran da ruwa sannan ki juye cikin kwabin kiyi ta juyawa. Ki dauko 3cups na flour din kina zubawa har ya hade sannan kisa baking powder 1tblspn and vanilla kiyi mixing well.

  2. 2

    Saiki kunna gas dinki ya soma zafi amma karki saka wutan da yawa kuma (wutan kasa yafi baking mai kyau).

  3. 3

    Saiki dauko baking pan dinki kisa butter ki goga cikin pan din, sannan kisa kullin cake din saikiyi baking lyk 30 to 40mins.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
on
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes