Ingredients

  1. Masarar yin popcorn
  2. Mai/bota
  3. Milk powder
  4. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Za a zuba mai kadan a dukunya sannan sai azuba masasarar sanan a rufe asaka wuta kadan harta gama farfashewa.

  2. 2

    Za a narkar da sugar sannan a zuba acikin gurgurun bayan an sauke.sai a barbada madarar gari.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
on

Similar Recipes