Ingredients

  1. Garin rogo
  2. Maggi
  3. Salt
  4. Kuli kuli
  5. Vegetable oil for frying
  6. Warm water

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba garin rogo cikin kwano,sai kisa maggi da gishiri

  2. 2

    Sannan sai ki zuba ruwan dumi sai ki kwana kada yayi ruwa kuma karyayi tauri

  3. 3

    Heat the oil,bayan yayi zafi sai ki kama diba da hannu kina tabashi kina soyawa ki kama juyawa har ya soyu

  4. 4

    Enjoy your evening snack with kuli kuli

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Similar Recipes