Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara waken ki ki tafasa ruwa a tukunya in ya tafasa sai ki wanke wake ki zuba ki sa gishiri kadan, sannan zaki blending taruhu da albasa saiki juye ki soya kayan miyan ki.

  2. 2

    In waken ki ya dahu saiki juye kisa a colander ki rufe, sannan zaki saka ruwa a kayan miyan ki ki wanke kifin ki, ki juye saiki kawo maggi onga hishiri dss ki juye saiki wanke shinkafa ki juye.

  3. 3

    In tafara laushi saiki kawo waken ki ki juye, zaki yanka green pepper da carrot dinki ki hada green beans ki wanke su, in ruwan shinkafar ya tsotse saiki zuba green beans da carrot da green pepper a sama ki rufe tukunyan suyi steaming saiki sauqe.

  4. 4

    Barshi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Comments

Similar Recipes