Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Shinkafa
  3. Mai
  4. Gishiri
  5. Attarugu
  6. Albasa
  7. Daddawa
  8. Dandano
  9. Tumatur kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dafa wake 80 percent cook.daganan ki aje a gefe.

  2. 2

    Cikin wani tukunya kisa Mai,idan yayi zafi sai ki zuba albasa, attarugu da dan tumatur ki juya idan ya soyu sai ki tsaida ruwa kisa gishiri, dandano,daddawa da Shinkafan da kika wanke sai waken da kika dafa ki rufe.ki bashi lokaci ya dahu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Comments