Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupFlour
  2. 1Butter sima
  3. 7Egg
  4. 1 1/2 cupSugar
  5. Vanilla flavor
  6. Milk
  7. 1tin
  8. Baking powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki juye butter ki hada da sugar saikiya mixin har sai kinji bakya jin sugar saikisa egg ki kara mixing saiki kawo milk kisa a ciki kisa flour kisa baking powder ki saikisa vanilla ki

  2. 2

    For the baking; ki fara kunna wutan yai zafi Kafin kisa saiki kashe na sama ki bar na kasa for like 10min saiki kara kunna na sama shima haka

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
The- Scrumptious Palace
on
Kano/Abuja

Similar Recipes