Yam into egg with plantain
Cooking Instructions
- 1
Ki fere doya kisa salt ki dora mai ki soyata inta soyu saiki kwashe a calender
- 2
Ki fasa egg kisa onion,pepper,salt,maggi saiki kawo frying pan dinki kisa mai a ciki saiki juye doyan da kika da kika soya saiki kawo egg dinki ki juye a ciki saiki juya inya soyu sama sama saiki juya
- 3
Plantain;ki cire bawo ki yanka saiki sa Salt kadan saiki soya shikenan
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6710818
Comments