Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Potato
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Tumatur
  5. Curry
  6. Salt
  7. Maggi
  8. G/nut oil
  9. Garin tafarnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    A bare dankali a yanka ko a barshi hk

  2. 2

    Sai a wanke a jajjaga kayan miya ko a markada

  3. 3

    Zaa sami tukunya a dora a wuta a zuba mai idan yayi zafi sai a zuba markadan a dan soya, sai a kara ruwa kadan sannan a zuba dankalin

  4. 4

    A zuba maggi salt, curry, garin tafarnuwa a ciki a dan juya sai a rufe a barshi ya dahu sannan a sauke

  5. 5

    Sai a wanke lawashin albasa a yankashi kanana a zuba a ciki a maida murfin a rufe tururin shi zai dafa shi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
on
Kano
Cooking is my pride
Read more

Comments

Similar Recipes