Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Fresh milk
  2. Madara tagari
  3. 1egg,1teaspon flour,

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko dai xaki xuba fresh milk dinki a tukunya ki dafata kamar 20min haka,sai a hada 1egg Amma a cire yolk din sai a kada shi sai ayi adding din madara tagari a hade shi,sai a xuba 1tsp na flour sai ayi dough bayan angama sai a rarrabashi a donkula shi kamar gida 6 hka sai a xuba shi a cikin ruwan madara nan da yake tafasa sai a barshi ya dahu kamar 40mint haka sai ayi garnish dinsa da almond ko cardamom.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

yasmeen
yasmeen @Marhan1214
on
Kano
love cooking I like making delicious
Read more

Similar Recipes