Cooking Instructions
- 1
Kisoya mai da albasa kisa kayan miya idan sun kusa soyuwa ki tsaida ruwa kisa maggi da curry da seasoning dinki
- 2
Idan ya tafasa kisa waken ki da kkayi per boiled idan ya fara dahuwa saikisa doya ki barshi ta dahu....idan kinaso zakisa alanyahu da nama😀😀
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
Cute One-Bite Sushi Cute One-Bite Sushi
My family loves sushi, but I thought they'd be really happy if I made sushi like this.Use whatever cooked ingredients or sashimi you like as topping. For 15 to 20 small aluminium foil cups' worth. Recipe by Renbasu cookpad.japan -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6905343
Comments