Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2cups
  2. 2Green pepper
  3. 10Onions
  4. Mince meat
  5. Veg.oli
  6. Mixed spices
  7. Garlic
  8. 2Bonnet Pepper
  9. Tomatoes
  10. 2Carrots

Cooking Instructions

  1. 1

    A dafa shinkafa rabin dahuwa a taceta a dauraye da ruwan dumi

  2. 2

    A zuba mai kadan a tukunya,a zuba slice onions da yawa,grounded corriander,mixed spices,carrots da maggie a soya sama sama

  3. 3

    A dauko shinkafar a zuba akai,a juya a hankali sbd karta cabe,sai a yayyafa ruwan dumi kadan a zuba spring onions a rufe a barta ta turara a rage wuta,bayan minti biyar a sauke

  4. 4

    Miya:zuba mai a tukunya a zuba albasa,tafarnuwa,attaruhu,nikakken nama a soyasu sama sama bayan minti biyu a zuba yankakken tumatur asaka maggie da kayan kanshi,a rufe bayan minti 4-5 sauke a zuba koran tattasai a jujjuya,sai aci miyar da shinkafar

  5. 5

    A yanka koran tattasai dogaye a dora a saman shinkafar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ameena Abubakar
Ameena Abubakar @cook_14574562
on
Kano State
married,I just love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes