Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 500 mlwater
  2. 500 gflour
  3. 3desserts spoons oil
  4. 1 tspsalt
  5. 3 tspbaking powder
  6. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaa tankaɗe flour acikin wani container

  2. 2

    Saiki zuba ruwa acikin tukunya, kisa sugar da salt da baking powder ki motsa

  3. 3

    Sannan saiki sa oil din, saiki ɗora akan wuta yatafasa

  4. 4

    Bayan yatafasa saiki zuba wannan ruwan acikin flour harya haɗa jikinshi yazama dough

  5. 5

    Sannan saiki sa acikin piping bag, saiki dinga matso kwaɓin nan daga cikin piping bag kina sawa acikin mai, saiki soya

  6. 6

    Piping bag ɗin saikin samasa noozle aciki yadda zai baki shape ɗin kamar yadda yake a hoto, zaa iyaci hakanan zaa iyayin kuma chocolate syrup sai adinga dangwalawa dashi anaci.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Comments (7)

Hauwa Bunza
Hauwa Bunza @Hauwabz09
500g is equivalent to how many cups?

Similar Recipes