Share

Ingredients

  1. Lettuce
  2. Tomato
  3. Cucumber
  4. Albasa
  5. Venegar
  6. Maggi
  7. Man gyada
  8. Carrot

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki gyara lettuce dinki da sauran kayayyakin ki ki wanke cikin ruwan gishiri ko venegar.

  2. 2

    Saiki yanka lettuce dinki manyan yanka ko siri siri kanana.kiyi slicing din albasarki da tumatir dinki da cucumber ki ajiye a gefe,kiyi grating din Caras dinki shima ki ajiye a gefe.

  3. 3

    Ki dakko wannan sliced albrsar nan taki ki zuba mata venegar murfi 3 kisa maggi 3sai ki zuba mai a pan bada yawaba(dai dai yadda zai isheki ki hada salad dinnan gaba dayanshi) idan yayi zafi saiki sauke atake saiki zuba wannan hadin dakikayiwa albasar nan taki.(zakiga ta chanja colour kamar purple).

  4. 4

    Akarshe saiki zuba lettuce dinki kiyi kwaliyar salad dinki da su cucumber,tumatur,karas dinki da hadin albasar nan taki.saiiiiii ciiiii.try it and share your comments with me.waitingggg.!

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Zahra_meys Delicacies
on
Kano Nigeria
my dad call me a chef.because I love cooking n practicing different dishes by myself
Read more

Comments

Similar Recipes