Ingredients

  1. 8 cupfilawa
  2. 6egg
  3. 2 tblspoon of milk
  4. 2tblspoon of Yeast
  5. 2 cupSugar
  6. 1tblspoon of filebo
  7. Butter halp simas
  8. 4 tinVegetable oil
  9. Warm water

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu bowl kisa saka filawarki sai ki kawo sugar ki zuba ki juya su hadu sai ki kawo kwanki ki saka shima a kai ki juya su hadu

  2. 2

    Sai kisa butter itama da milk dinki ki juya su sosai

  3. 3

    Sai kisa filebo dinki shima sai ki hada su ki tabbatar kome ya hadu sai ki kawo ruwanki na dumi da yeast dinki sai ki hada su sai ki saka ki kwaba karki kwaba shi da tauri kuma karki cika ruwa

  4. 4

    Ki kwabasa ya kwabo sosai ki bugasa sai ki samu leda me kyau ki saka a ciki sai ki samo abin da zaki fara aikin fitar da shape dinki wasu na amfani da murfin kofi wasu kuma da abinda zamani yazo dashi sai ki samu farantinki ki barbada filawa sai ki yanko wannan kwabin ki murza yayi fadi sai ki cire da abin da kike dashi na yin shape din idan kin gama sai ki samu wani farantin ki saka masa filawa shima kike daurawa har ki gama

  5. 5

    Sai ki daura pan a wuta kisa mai idan yayi zafi sai ki rage wutar ki fara suya idan gefe daya yayi sai ki juya dayan idan yayi shima sai ki kwashe ki tsane abinki

  6. 6

    Done enjoy me

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Similar Recipes