Share

Ingredients

  1. 1 cupflour
  2. 2 TBSPpowdered milk
  3. 2 TBSPsugar
  4. 4 TBSPoil
  5. 1egg
  6. Ruwa kadan
  7. 1/2 tspBaking powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu bowl kisa flour baking powder milk sugar egg oil ki hada su gu daya sai ki saka ruwa kiyi mixing nasu

  2. 2

    Sai ki daura pan a wuta in yayi zafi sai ki dinga dibar kullunki da ludayi kina zubawa sai ki rufe

  3. 3

    Idan kika bude zakiga yayi bubbles sai ki juya dayan side din shima idan yyi sai ki cire haka zaki tama ragowar kullun

  4. 4

    Done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Comments

Similar Recipes